Maryamjabir2019@gmail.com.
you can cook Maryamjabir2019@gmail.com using 11 ingredients and 3 steps. Here is how you cook that.
Ingredients of Maryamjabir2019@gmail.com
- You need of Arish potatoes.
- You need of Chicken.
- You need of Egg.
- You need of Maggi.
- Prepare of Onga.
- You need of Little salt.
- It's of Green pepper.
- It's of Onions.
- It's of Tattase.
- You need of Attarugu.
- You need of Oil.
Maryamjabir2019@gmail.com step by step
- Da farko Zaki fere dankalinki sai ki dafashi,saiki dafa eggs dinki,sai kidafa chicken dinki idan kin dafa chicken dinner sai ki soya shi sama-sama idan kin soya sai ki ajiye agefe,idan dankalinki, eggs dinki,sun dafu Amma in different pots,saiki agiye agefe,saiki nika tattase, attarugunki,sai kiyi slicing albasarki, green pepper dinki,saiki agiye shima agefe,saiki kawo bojuwanki sai kisa oil dinki idan yayi zafi sai kisa nikakken tattase, attarugunki,idan ya Dan soyu sai kisa albasarki.
- Idan sun soyu, idan kina so zaki iyasa ruwa kadan Amma agaskiya nibana sa ruwa,saiki kawo dafaffiyar dankalinki sai kisa shi,.
- Sai jujjuya sai kisa eggs dinki shima kihada ki juyashi,sai kisa chicken dinki shima kihada keep juya shi, said kisa green pepper dinki da albasarki another sliced 1sai kihadasu kijuya,ur yummy meal is ready. thanks 😋😋😋😘.